- Advertisement -

Yadda Zaka Duba Ko Ka Samu Shiga Cikin Tsarin NG-CARES

0

Yadda Zaka Duba Ko Ka Samu Shiga Cikin Tsarin NG-CARES | Hausa.sqhub.ng

Assalam Alaikum Barka da zuwa Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka Har kullim muna kara tunar daku kada Ku Manta Kuci Gaba da Ziyartar wannan shafi namu domin Ziyartar da Kuke ke kara bamu Karfin Gwuwa.

- Advertisement -

Hakika Wannan Shiri Yana da Matukar Ta siri sosai domin mafi yawan mutane sun cike wanda har da yawanmu suke ganin Kamar Survival Fund yake wasu kuma suke ganin yamafi Haka wannan tsarin Sanin Kowa ne Tallafi Gwamnati Zata Bada Batare da Ansamu wata Matsala ba abun da ake bukata da mutane kawai shine Karin Hakuri.

Kamar dai Yadda Kowa Ya sani a baya wannan tsarin sun tutturo ma wasu sakonni hakika yanzu haka babu jira sunci gaba Da Turowa kuma muna fatan Allah Ya Tabbatar Da Alkhairi.

Kar Kowa Ya damu idan har baiga wannan sakon ba hakika wannan tsarin zai bada damar tabbatuwar samun nutsuwa a cikin abun da ake niyyar gabatarwa hakika kowa naso ya samu to karkowa ya damu zai samu Insha Allah.

- Advertisement -

Domin Duba Naka duba nan wajan

https://cares.plax.ng/survey

Allah ya baiwa kowa Sa’a.

- Advertisement -

wt11 gif

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy