- Advertisement -

Yadda Zakucika Tallafin Kudi Daga Kungiyar African Nofilter

0

Yadda Zakucika Tallafin Kudi Daga Kungiyar African Nofilter. | Hausa.sqhub.ng

Assalamu Alaikum Warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Pressloaded Shafin Taimakon Al, umma.

- Advertisement -

yadda Zakucika Tallafin Kudi na Kungiyar African nofilter.

kaman yadda kukasani wannan Kamfani na African nofilter Yana sanarwa da matasa musamman Wanda suke da fikira da fasaha su shiga wannan sabon Shirin Wanda zasusamu tallafin akan kudi daga wannan kungiya ta African nofilter.

kaman yadda kukasani wannan kungiya zata bada kudine kimanin $500 zuwa $2000.

- Advertisement -

Ga Sunayen Wadanda Zasucike Wannan Tallafi

Yan jaridaMasu Rubutu ayanar gizomasu daukan hotomasu wallafa rubutumasu kirkirar wasu abubuwa na musamman

Wanda suke da kwarewane Akan wadannan abubuwa sune wadanda zasu cike wannan Tallafi na African nofilter.

- Advertisement -

Yadda Zaka Cike Wannan Tallafi Na African Nofilter Danna Wannan Link Dake Kasa Domin Cikewa

https://africanofilter.org/

Maicikewa Wannan Aikin Ya Tabbatar Yakai Shekara

- Advertisement -

Zuwa

Sannan Zaa Rufe Wannan Cikewane Aranar

29/7/2022

- Advertisement -

Advertisement

Allah Yabada Saa Ameen.

- Advertisement -
wt11 gif

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy