Yahaya Bello yaƙi amincewa da nasarar Tinubu

0

Yahaya Bello yaƙi amincewa da nasarar Tinubu - Dimokuradiyya

Yahaya Bello yaƙi amincewa da nasarar Tinubu

Ƙungiyar Gangamin yaƙin neman Zaɓe na Yahaya Bello sun yi watsi da nasarar Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaɓen Fidda Gwani na Shugaban Ƙasa a APC.

Ta bayyana haka a cikin wata sanarwa mai taken “Yahaya Bello shine ke kan gaba”.

A cikin wata sanarwa da Daraktan Kafafen Yaɗa Labaru Yemi Kolapo ya fitar, yace hanyar da aka bi aka zaɓi Tinubu ba tayi ba.

Zaɓen fidda Gwani na Shugaban Ƙasa na APC ya zo ya tafi. Yanda aka yi zaɓen anyi shine cikin kwanciyar hankali, amma tana cike da ruɗu.

“Wannan ba sabo bane yanda aka bayyana Dimokuraɗiyya a matsayin Gwamnatin masu uwa a gindin murhu.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy