Yanzu-Yanzu: Peter Obi na ganawar Sirri da Gwamnan Rivers Wike, a Gidan sa na Fatakwal Ɗan

0

Yanzu-Yanzu: Peter Obi na ganawar Sirri da Gwamnan Rivers Wike, a Gidan sa na Fatakwal Ɗan - Dimokuradiyya

Yanzu-Yanzu: Peter Obi na ganawar Sirri da Gwamnan Rivers Wike, a Gidan sa na Fatakwal

Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa a Jam’iyyar Labour Party Peter Obi a ranar Laraba yakai ziyara ga Gwamnan Jahar Rivers Nyesom Wike a Gidan sa dake Fatakwal.

Da isar sa, Obi an Kai shi wurin da za’a yi taron da Gwamnan na sirri.


Download Mp3

Haka zalika, dukkanin su dai har yanzu basu magana ba akan dalilin su na gudanar da taron, a yayinda aka hana ƴan Jarida damar shiga wurin da ake gudanar da taron.

Gwamnan Jahar Rivers Nyesom Wike ya Kasance ɗaya daga cikin waɗanda suka nemi Takarar Shugaban Ƙasa a Jam’iyyar PDP, inda ya samu nasarar zuwa na biyu.

Hakanan kuma, Peter Obi ya kasance Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa a PDP, kafin daga bisani ya canja sheƙa zuwa Jam’iyyar Labour Party, Inda ya samu takarar shugaban kasa.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy