Yanzu Yanzu Safara’u Tayi Martani Akan Yan Kannywood Me Zafi
Safeeya Yusuf wanda kuka fi sani safara’u game abubuwan da take da yake tada hayaniya a shafukan sada zumunta.
Wanda tayi waka take wani baiti akan tanar sana ar wa yan wahala dadai sauran su.
Hakan yasa wassu daga cikin jaruman Kannywood mata suka fito su mata raddi game da wannan kalmar.
Sai yau kuma ita safara’u itama ta mayar musu da martani a cikin wani faifen bidiyo da akayi hira da ita.
Ga bidiyon nan ku kallah:;
