Yanzu-Yanzu: Tinubu Na Ganawa Da Gwamnonin APC Na Arewa Kan Zabar Mataimakinsa

0

Yanzu-Yanzu: Tinubu Na Ganawa Da Gwamnonin APC Na Arewa Kan Zabar Mataimakinsa - Dimokuradiyya

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu, a halin yanzu yana ganawa da gwamnonin Arewa da aka zaba a jam’iyyar APC kan zaben wanda zai masa mataimaki.


Download Mp3

Haka kuma taron wanda ke gudana a Abuja, akwai shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Abdullahi Adamu.

Majiyar Jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito cewa, Tinubu ya lashe tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC ne bayan ya samu kuri’u 1,271 inda ya kayar da abokan hamayyarsa, Rotimi Amaechi da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo a ranar Laraba.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy